A lokacin shirye-shiryen Arbaeen na Imam Husaini :
IQNA - A lokacin da ake shirye-shiryen Arbaeen na Hosseini ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Iraki ta sanar da kame 'yan ta'addar ISIS 11 da suka hada da daya daga cikin jagororin wannan kungiyar ta Takfiriyya ta 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3491665 Ranar Watsawa : 2024/08/09
Tehran (IQNA) ‘Yan ta’addan Daesh suna aiwatar da shirin Amurka da sahyoniya ne
Lambar Labari: 3490423 Ranar Watsawa : 2024/01/05
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana damuwarsa kan shirin kungiyar ISIS na kara yawan ayyukanta da kuma fadada ta'addanci zuwa kasashen tsakiyar Asiya.
Lambar Labari: 3487113 Ranar Watsawa : 2022/04/01